Umamah Yar Zainab

Jikanyar Annabi

Umamah Yar Zainab Ta Kuma kasance jikace a gun Annabi Muhammad (SAW) da Khadija Yar Khuwailid, mahaifinta shi ɗane a gurin Khadija Yar Khuwailid kuma ta kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad (S.A.W).

Umamah Yar Zainab
Rayuwa
Haihuwa Makkah
Mutuwa Jeddah, 686
Ƴan uwa
Mahaifi Abu al-Aas dan al-Rabiah
Mahaifiya Zainab yar Muhammad
Abokiyar zama Sayyadina Aliyu
Q20381119 Fassara
Yara
Ahali Ali ibn Zainab (en) Fassara
Yare Ahl ul-Bayt
Sana'a
Imani
Addini Musulunci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe