Jerin Sarakunan Musulmin Najeriya

(an turo daga Sarkin musulmi)

Sarkin musulmi sarauta ce da'ake yinta a Sokoto. Sunan da'ake naɗi dashi shine Sarkin musulmi. kuma ana kiran mai wannan sarautan dkuma "Amir-ul-Mu'uminina " Sarki na farko a wannan masarautan shine Shehu Usman Dan Fodiyo, ana masa lakabi da "Amir-ul-Mu'uminina " kuma shine wanda ya hada alaka tsakanin Fulani da kuma Hausawa a Arewacin Najeriya.

Jerin Sarakunan Musulmin Najeriya
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Masarautan Sokoto
Daular Sokoto (jiha) a karni na 9th

Shehu Usman dan Fodio, ya gina daular bayan ya jaddada addinin Musulunci[1].Bai tsaya iya nan ba yayi yaƙi da jahadi a kudancin Nigeria domin kira ga addinin musulunci

Jadawalin sunayen sarakunan musulunci.

gyara sashe
# Suna Haihuwa da mutuwa Shekaran fara mulki Karshan mulki Nasaba
1 Muhammadu bello 1781

1837 Wurno(shekara 58)

21 April 1817 25 October 1837 dan

Usman dan Fodio

2 Abubakar I Atiku 1782

1842 Sokoto(shekara 60)

26 October 1837 23 November 1842 dan

Usman dan Fodio

3 Ali Babba bin Bello 1808

Unknown – 1859 Sokoto(shekara 51)

30 November 1842 21 October 1859
dan

Muhammed Bello

4 Ahmadu Atiku 24 October 1859 2 November 1866 dan

Abu Bakr Atiku

5 Aliu Karami 6 November 1866 18 October 1867 dan

Muhammed Bello

6 Ahmadu Rufai 21 October 1867 12 March 1873 dan

Usman dan Fodio

7 Abubakar II Atiku na Raba 16 March 1873 28 March 1877 dan

Muhammed Bello

8 Mu'azu 6 April 1877 26 September 1881 dan

Muhammed Bello

9 Umaru bin Ali 3 October 1881 25 March 1891 dan

Ali Babba bin Bello

10 Abderrahman dan Abi Bakar 25 March 1891 10 October 1902 dan

Abu Bakr I Atiku

11 Muhammadu Attahiru I 13 October 1902 15 March 1903 dan

Ahmadu Atiku

12 Muhammadu Attahiru II 21 March 1903 1915 dan

Ali Babba bin Bello

13 Muhammadu dan Ahmadu 1915 1924 dan

Ahmadu Atiku

14 Muhammadu dan Muhammadu 1924 1931 dan

Muhammadu dan Ahmadu

15 Hasan dan Mu'azu Ahmadu 1931 1938 dan

Mu'azu

16 Siddiq Abubakar III 15 March 1903

Dange – 1 November 1988 Sokoto (shekara 85)

1938 1988 jikan

Mu'azu

17 Ibrahim Dasuki 23 December 1923

Dogondaji - 14 November 2016 Abuja(shekara 93)

6 November 1988 20 April 1996 Jikan jikan Uthman dan Fodio[2]
18 Muhammadu Maccido 20 April 1926

Dange Shuni – 29 October 2006 (near Abuja)

(shekara 80)

20 April 1996 29 October 2006 dan

Siddiq Abubakar III

19 Sa'adu Abubakar 24 August 1956

Sokoto

2 November 2006 Akan mulki dan

Siddiq Abubakar III


Manazarta.

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  • , Toyin, (2009) Historical Dictionary of Nigeria Scarecrow Press: Lanham, Md.
  • Burdon, J. A. (1907) "Sokoto History: Tables of Dates and Genealogy" Journal of the Royal African Society Volume 6, #24.


Sarakunan Sokoto
Usman Dan Fodiyo | Muhammadu Bello | Abubakar Atiku | Ali Babba bin Bello | Ahmadu Atiku | Aliyu Karami | Ahmadu Rufai | Abubakar II Atiku na Raba | Mu'azu | Umaru bin Ali | Abderrahman dan Abi Bakar | Muhammadu Attahiru I | Muhammadu Attahiru II | Muhammadu dan Muhammadu | Hassan dan Mu'azu Ahmadu | Siddiq Abubakar III | Ibrahim Dasuki | Muhammadu Maccido | Sa'adu Abubakar