Sahabban Annabi

Makusanta, mabiya, magatakarda ko ahalin gidan Muhammad.
(an turo daga Sahabi)

Sahaban Annabi sune mutanen da suka hadu da Annabi Muhammad suka gasgaata shi kuma sukayi imani da shi. daga cikin su akwai Maza da Mata, namiji ana kiranshi da Sahabi, mace kuma ana kiranta da Sahabiya

Wikidata.svgSahabi
social group (en) Fassara
تخطيط كلمة الصحابة.png
Bayanai
Bangare na Salaf
Addini Musulunci
Ta biyo baya Tabi'un

Ka duba nanGyara