Kalmar Annabi an samo ta ne daga kalmar Larabci watoالنبي kuma tana nufin mutum wanda da musulmai suka imanin Allah yana aiko mala'ika Jibrilu a gare shi Kuma a yaran larabci tana nufin mutum wanda mai bada labari A ƙasashen Hausa kalmar tana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama a duk lokacin da aka faɗeta ba tare da ansa sunan wani Annabi ba a gaban kalmar misali da mutum yace Annabi yace to abin da zai zo zuciyar mai saurare yana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

--Annabawa a Muslunci--