Khalifofi

Shuwagabannin Musulunci

Khalifofi Asali kalmar larabci ce, kalman tana nufin Wakilci , Amma ma'ananta a addinance shine, wadanda suke wakiltan ko shugabantan Al'umar Musulunci tin daga ranan da Annabi ya rasu har yau. Khalifan Farko a musulunci shine Abubakar as-Sideeq bin Usman abu-QuhafasaiUmar bin KaddafUsman bin AffanAliyu bin abu-Dalib. Akwai khalifanci iri-iri masu yawa kamar haka.

Wikidata.svgKhalifofi
form of government (en) Fassara da type of administrative territorial entity (en) Fassara
Califate 750.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islamic state (en) Fassara da realm (en) Fassara
Office held by head of government (en) Fassara Caliph (en) Fassara
Nada jerin list of Muslim empires and dynasties (en) Fassara

Nau'in KhalifofiGyara

Khalifofin FarkoGyara

  • Khalifofi shiryayyu (632–661) sune wanda Annabi ya ambata cewa zasu wakilci Annabtakar sa. sune kamar haka:-
  1. Abubakar babban Abokin Annabi, sirikin sa, kuma wanda yafi so.
  2. Umar Abokin Annabi kuma sirikin Annabi.
  3. Usman Abokin Annabi kuma sirikin sa.
  4. Aliyu Dan'uwan Annabi kuma sirikin sa.

Khalifofi na biyuGyara

Khalifofi na ukuGyara

Khalifofi na huduGyara

Sauran KhalifofiGyara

ManazartaGyara

  • Arnold, T. W. (1993). "Khalīfa". In Houtsma, M. Th (ed.). E.J. Brill's First Encyclopaedia of Islam, 1913–1936. Volume IV. Leiden: BRILL. pp. 881–885. ISBN 978-90-04-09790-2. Retrieved 23 July 2010.