Matan Annabi
Matan Annabi sha uku
Matan Annabi sune wadanda Annabi Muhammad S.A.W ya aura a rayuwarsa su goma sha uku.
![]() | |
---|---|
group of humans (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Bangare na |
Ahl ul-Bayt (en) ![]() |
Matansa da Shekaran Auran suGyara
- Khadija Yar Khuwailid 595–619 Ta farko
- Sawda Yar Zamʿa 619–632
- Aisha Yar AbuBakar c.623–632 Wacce yafi so. Yar Abubakar
- Hafsa Yar Umar 624–632 Yar umar
- Zaynab Yar Khuzayma 625–627
- Hind Yar Abi Umayya 625–632
- Zainab Yar Jahsh 627–632
- Juwayriyya Yar al-Harith 628–632
- Ramla Yar Abi Sufyan 628–632
- Raihana Yar Zayd 629–631
- Safiyya Yar Huyayy 629–632
- Maimuna Yar al-Harith 630–632
- Maria al-Qibtiyya 630–632