Sahabban Annabi
Makusanta, mabiya, magatakarda ko ahalin gidan Muhammad.
(an turo daga Sahabah)
Sahaban Annabi: Sune mutanen da suka hadu da Annabi Muhammad (SAW) sukai rayuwa dashi suka gasgaata shi kuma sukayi imani da shi. daga cikin su akwai Maza da Mata, namiji ana kiranshi da Sahabi, mace kuma ana kiranta da Sahabiya. Su sunkasance masu San junan su da temakon junansu.
Sahabi | |
---|---|
human social group (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | follower (en) |
Bangare na | Salaf |
Honorific suffix (en) | May Allah be pleased with him (en) |
Addini | Musulunci |
Ta biyo baya | Tabi'un |
Sahabi | |
---|---|
human social group (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | follower (en) |
Bangare na | Salaf |
Honorific suffix (en) | May Allah be pleased with him (en) |
Addini | Musulunci |
Ta biyo baya | Tabi'un |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ka duba nan
gyara sashe- Jerin Sahabbai
- Jerin Sahabbbai wadanda ba larabawa ba
- Sahabbai Mata
- Khalifofi
- Mutun goma yan aljanna
- Matan Annabi
- Yaran Annabi
- Jikokin Annabi
- Kawunnan Annabi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.