John Obi Mikel

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

John Obi Mikel (an haife shi a ranar 22 ashirin da biyu ga watan Afrilu a shekara ta 1987), shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa dan ƙasar Nijeriya.Wanda yake buga wasa a kungiyar kwallon kafa na (Stoke City ) a yanzu

John Obi Mikel
Rayuwa
Cikakken suna John Michael Nchekwube Obinna
Haihuwa Jos, 22 ga Afirilu, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Lyn 1896 FK (en) Fassara2004-200661
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202005-2005
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2006-
Chelsea F.C.2006-ga Janairu, 2017
Tianjin Jinmen Tiger F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2017-Nuwamba, 2018
Middlesbrough F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2019-ga Yuni, 2019
Trabzonspor (en) Fassaraga Yuli, 2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 12
Nauyi 86 kg
Tsayi 188 cm

Tarihin kungiya gyara sashe

John Obi Mikel ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Plateau United daga shekara 2002 zuwa 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lyn (Norway) daga shekara 2004 zuwa 2006, inda ya koma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea (Ingila) daga shekara 2006 zuwa 2017, sannan Mikel Obi ya koma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tianjin (Sin) daga shekara ta 2017 zuwa 2018 sannan ya koma kungiyar kwallon kafa ta kasar ingila wato Middleboroug inda ya buga ma su wasan shekara 1 ya koma kungiyar kwallon kafa na Trabzonspor a shekaran 2019 zuwa 2020 ya koma kungiyar kwallon kafa na Stoke City inda a yanzu yake buga wasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


HOTO