Jerin Sarakunan Musulmin Najeriya
Sarkin musulmi sarauta ce da'ake yinta a Sokoto. Sunan da'ake naɗi dashi shine Sarkin musulmi. kuma ana kiran mai wannan sarautan dkuma "Amir-ul-Mu'uminina " Sarki na farko a wannan masarautan shine Shehu Usman Dan Fodiyo, ana masa lakabi da "Amir-ul-Mu'uminina " kuma shine wanda ya hada alaka tsakanin Fulani da kuma Hausawa a Arewacin Najeriya.
Jerin Sarakunan Musulmin Najeriya | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Shehu Usman dan Fodio, ya gina daular bayan ya jaddada addinin Musulunci[1].Bai tsaya iya nan ba yayi yaƙi da jahadi a kudancin Nigeria domin kira ga addinin musulunci
Jadawalin sunayen sarakunan musulunci.
gyara sashe# | Suna | Haihuwa da mutuwa | Shekaran fara mulki | Karshan mulki | Nasaba |
---|---|---|---|---|---|
1 | Muhammadu bello | 1781 – 1837 Wurno(shekara 58) |
21 April 1817 | 25 October 1837 | dan
Usman dan Fodio |
2 | Abubakar I Atiku | 1782 – 1842 Sokoto(shekara 60) |
26 October 1837 | 23 November 1842 | dan
Usman dan Fodio |
3 | Ali Babba bin Bello | 1808
Unknown – 1859 Sokoto(shekara 51) |
30 November 1842 | 21 October 1859 |
dan
Muhammed Bello |
4 | Ahmadu Atiku | 24 October 1859 | 2 November 1866 | dan
Abu Bakr Atiku | |
5 | Aliu Karami | 6 November 1866 | 18 October 1867 | dan
Muhammed Bello | |
6 | Ahmadu Rufai | 21 October 1867 | 12 March 1873 | dan
Usman dan Fodio | |
7 | Abubakar II Atiku na Raba | 16 March 1873 | 28 March 1877 | dan
Muhammed Bello | |
8 | Mu'azu | 6 April 1877 | 26 September 1881 | dan
Muhammed Bello | |
9 | Umaru bin Ali | 3 October 1881 | 25 March 1891 | dan
Ali Babba bin Bello | |
10 | Abderrahman dan Abi Bakar | 25 March 1891 | 10 October 1902 | dan
Abu Bakr I Atiku | |
11 | Muhammadu Attahiru I | 13 October 1902 | 15 March 1903 | dan
Ahmadu Atiku | |
12 | Muhammadu Attahiru II | 21 March 1903 | 1915 | dan
Ali Babba bin Bello | |
13 | Muhammadu dan Ahmadu | 1915 | 1924 | dan
Ahmadu Atiku | |
14 | Muhammadu dan Muhammadu | 1924 | 1931 | dan
Muhammadu dan Ahmadu | |
15 | Hasan dan Mu'azu Ahmadu | 1931 | 1938 | dan
Mu'azu | |
16 | Siddiq Abubakar III | 15 March 1903
Dange – 1 November 1988 Sokoto (shekara 85) |
1938 | 1988 | jikan
Mu'azu |
17 | Ibrahim Dasuki | 23 December 1923 | 6 November 1988 | 20 April 1996 | Jikan jikan Uthman dan Fodio[2] |
18 | Muhammadu Maccido | 20 April 1926
Dange Shuni – 29 October 2006 (near Abuja) (shekara 80) |
20 April 1996 | 29 October 2006 | dan
Siddiq Abubakar III |
19 | Sa'adu Abubakar | 24 August 1956
Sokoto – |
2 November 2006 | Akan mulki | dan
Siddiq Abubakar III |
Manazarta.
gyara sasheDuba nan
gyara sasheManazarta
gyara sashe- , Toyin, (2009) Historical Dictionary of Nigeria Scarecrow Press: Lanham, Md.
- Burdon, J. A. (1907) "Sokoto History: Tables of Dates and Genealogy" Journal of the Royal African Society Volume 6, #24.