Firai Minista
Firai minista laƙabi ne ga wanda ke tafiyar da siyasar ƙasa kuma shi ne shugaban gwamnati. Tare da ƙasashen da suke da sarakuna da sarauniya (wanda aka sani da sarakuna), suna da matuƙar muhimmanci domin su ne ke tafiyar da mafi yawan harkokin siyasa (su ne "shugabannin gwamnati"). A cikin ƙasashen da ke da shugaban ƙasa, sune masu kula da mafi yawan siyasa (kamar yadda a cikin Jamhuriyar Ireland), ko kuma suna iya yin aiki na yau da kullun amma suna karɓar umarni daga shugaban ƙasa kamar yadda yake a Faransa.[1]
firaminista | |
---|---|
position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | shugaban gwamnati, minista da governing body (en) |
Substitute/deputy/replacement of office/officeholder (en) | mataimakin firaminista |
Next lower rank (en) | mataimakin firaminista |
Yadda ake kira namiji | Premierminister, Premier ministre, primeiro ministro da ministras pirmininkas |
Ƙasashe masu Firai minista
gyara sasheJerin ƙasashe masu Firai minista.
- Antigua da Barbuda (tare da Sarki)
- Ostiraliya (tare da Sarki)
- Azerbaijan (tare da Shugaban ƙasa)
- Barbados (tare da Shugaban Barbados)
- Belgium (tare da Sarki)
- Kanada (tare da Sarki)
- Denmark (tare da Sarki)
- Ethiopia (tare da shugaban ƙasa)
- Faransa (tare da Shugaban Faransa
- Indiya (tare da Shugaban ƙasa)
- Ireland Shugaban Ireland
- Isra'ila (tare da Shugaba)
- Italiya (tare da Shugaban ƙasa)
- Japan (tare da Sarki)
- Malaysia (tare da Sarki)
- Mauritius (tare da Shugaban ƙasa)
- Netherlands (tare da Sarki)
- New Zealand (tare da Sarki))
- Pakistan (tare da Shugaban ƙasa)
- Romania (tare da Traian Basescu Shugaba
- Singapore (tare da Shugaba)
- Thailand (tare da Sarki)
- Trinidad da Tobago (tare da Shugaban ƙasa)
- Ukraine (tare da Shugaban kasa)
- Daular Larabawa (tare da sarki da shugaban kasa)
- Firayim Minista na Burtaniya
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Testament Politique du Cardinal Duc de Richelieu, Premier Ministre de France sous le Règne de Louïs XIII". 1709. Archived from the original on 8 August 2017. Retrieved 16 June 2017.