Shugaban Gwamnati wannan lakabi ne da ake yiwa mafi girman jami'i mai zartaswa na sovereign state ko na biyun sa, a Kasar Tarayya, ko a self-governing colony, wanda ke gaban kabinet, kungiyar ministoci ko sakatarai wadanda ke jagororin hukumomin zartaswa. Kalmar "shugaban gwamnati" tana da ban-banci da kalmar "shugaban kasa" (kamar yadda yake a article 7 na Vienna Convention on the Law of Treaties, da article 1 na Convention on the Prevention and Punishment of Crimes against Internationally Protected Persons, including Diplomatic Agents da kuma a jerin protocol na majalisar dinkin duniya),[1][2][3] kuma shugaban ci ne daban-daban na mutane, ko mukamai wanda ya danganta ne da tsarin wace kasa ce.

Wikidata.svgshugaban gwamnati
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ɗan siyasa, public office (en) Fassara da position (en) Fassara
Bangare na gwamnati
Organization directed by the office or position (en) Fassara gwamnati
Yadda ake kira namiji Regierungschef da Regierungschef

ManazartaGyara

  1. HEADS OF STATE, HEADS OF GOVERNMENT, MINISTERS FOR FOREIGN AFFAIRSwebarchive|url= |date=2012-11-16, Protocol and Liaison Service, United Nations (2012-10-19). Retrieved on 2013-07-29.
  2. Vienna Convention on the Law of Treaties 1969, International Law Commission, United Nations. Retrieved on 2013-07-29.
  3. Convention on the Prevention and Punishment of Crimes against Internationally Protected Persons, including Diplomatic Agents 1973, International Law Commission, United Nations. Retrieved on 2013-07-29.