Trinidad da Tobago
Jamhuriyar Trinidad da Tobago (da Turanci: Republic of Trinidad and Tobago) kasa ce a kudancin kogin Karibiyan. Kilomita 11 (mil 7) daga kasar Venezuela. Kasar nada manyan tsuburai guda biyu (2) wato Trinidad da Tobego, da kuma wasu kananan tsuburran da dama. Babban birnin kasar shine Port of Spain. Akwai jimillar adadin mutane kimanin 1,262,366 a kasar.
Trinidad da Tobago | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of Trinidad and Tobago (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Forged from the Love of Liberty (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Together We Aspire, Together We Achieve» «Dyheu a Chyflawni Gyda'n Gilydd» | ||||
Suna saboda | Trinidad da Tobago | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Port of Spain | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,369,125 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 266.99 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Lesser Antilles (en) , European Union tax haven blacklist (en) da Karibiyan | ||||
Yawan fili | 5,128 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | El Cerro del Aripo (en) (940 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caribbean Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Trinidad and Tobago (en) | ||||
Ƙirƙira |
1 ga Janairu, 1889 31 ga Augusta, 1962 1 ga Augusta, 1976 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Trinidad and Tobago (en) | ||||
• President of Trinidad and Tobago (en) | Christine Kangaloo (en) (20 ga Maris, 2023) | ||||
• Prime Minister of Trinidad and Tobago (en) | Keith Rowley (en) (9 Satumba 2015) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 24,460,196,270 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Trinidad and Tobago dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .tt (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +1868 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 811 (en) , 990 (en) , 999 (en) da 911 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TT | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.tt |
Kasar ta samu yancin kanta ne daga kasar Birtaniya a shekarar 1962.
Mutanen kasar duka sun zo ne daga kasashen Afrika, Turai, Larabawa, da kuma Indiya. Kiristanci shine babban addini a kasar sai kuma Hindu da Musulunci. A kwai kuma addinan gargajiya na mutanen Afrika.
Akwai albarkatun kasa a tsuburin wanda shine jigo na tattalin arzikin kasar sai kuma yawon bude ido.
-
National Museum, Trinidad da Tobago
-
Port of Spain Harbour, Trinidad da Tobago December 2002
-
Gatuscen. Port of Spain. Trinidad och Tobago