Abdul'aziz Abubakar Yari

Alhaji Abdul'aziz Abubakar Yari (An haife shi a shekarar 1968) ɗan Nijeriya ne kuma ɗan'siyasa wanda yazama gwamnan Jihar Zamfara, Nijeriya a zaben da aka gudanar a 26 Afril 2011, ƙarƙashin jam'iyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) daga bisani ta hade da wasu jamiiyu suka zama All Progressives Congress (APC), zuwa Mayu 2019.

Simpleicons Interface user-outline.svg Abdul'aziz Abubakar Yari
gwamnan jihar Zamfara

29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019
Mahmud Shinkafi - Bello Matawalle
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Janairu, 1968 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party (en) Fassara