Maradun karamar hukuma ce dake a Jihar Zamfara, Arewa maso yamman Nijeriya.

Globe icon.svgMaradun

Wuri
 12°45′N 6°17′E / 12.75°N 6.28°E / 12.75; 6.28
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaZamfara
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,728 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Maradun karamar Hukuma a Jihar Zamfara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.TARIHIN MASARAUTAR TSIBIRIN KWAIRANGA.wannan gari yasamo asaline daga Wanda yakafashe Watau malam (1).kwairanga Dan mal.jibir Dan makwayo,kusankarshen mulkin gobirawa, mal. kwairanga yataso daga garin kadamutsa takasar zurmi. Abisa Ga umurnin ubainai.Mal. jibir dan makwayo Wanda yagana da shehu usman (R.D) alokacin da shehu yayi zaman wa`azi a dauran, mal.kwairanga yayi hijira yabiyo shehu, awannan lokacin yabar Wannan gari ahannun daya daga cikin diyansa Watau muhammad sambo:sauran diyan sune :Umaru dangindau, muhammad maifafau, Haruna jatau uban modi maifarar godiya.Umaru dangindau. Dan maliki sambo yarike sarautar tsibirin kwairanga har yarasu a shekarar (1848).yarasu yabar diya maza biyu Watau Muh'd laddo,da(2) banga.Umar dangindau yarike masarautar tsibirin kwairanga azamanin sarkin musulmi Aliyu Babba (1848_1861)Umaru dangindau yatafiyarshi baasan indayatafi ba.Zuri'arsa daiyabari ,yabar danai maisuna Dankogi Dodo.Maza duk ya haifa kamar haka(a) Idi danba sambo (b)Bunun rijiya(c)Ima (d) Dadi Bunun Gobba (e) Haruna shaho.Muh'd labbo dan sambo yagadi Dan Maliki Umaru Dangindau a shekarar (1861)Zuri'ar lado sune:Faru da abdu Gajere Wanda yakafa garen gera.Bayan rasuwar Dan maliki laddo Uban Gidado Babba Sai akanada :Haruna (jatau)Uban maifarar Godiya a garin kaurar namoda azamanin Sarkin musulmi Umaru a(shekara ta 1896) yarasu a zamanin sarkin musulmii Abdulrahman ashekarar (1896)Masu jiran , sarau ta wanan zamani sune:{Gidado Babba dan sarki laddo, liman yaroda,Muh'dNakane Zuri'ar maifafau Dan kwairanga. Awan nan lokacine turankawa suka kai wan da akekira Alhaji amatsayin wakilin sarki bisaga umurnin sarkin musulmi, alokacin da aka mayar dawan nan yanki akar kashin Maradun, Alhaji shine yakai Ahmadu marafa da Umaru sarkin diya da Eku dukansun amatsayin wakilla sarki. WADANDA BA ZURI'AR KWAIRANGABA. 1.Alhaji wakilin sarkin musulmi (1896) 2.Ahmadu Marafa wakilin sarkin musulmi (1898) (Umar sarkin Diya Wakilin sarkin musulmi ,Eku wakili).Tudu Hamma (1904-1921).Tudu Musa (1921-1937).Tudu Bakoshi (1937-1939).Tudu jibo.(1939-1949) Bunu Umaru. (1949-1953) .Tudu judi. (1953-1960).Tudu shehu.(1960-DATE).