Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Jami'ar Yammacin London ( UWL ) jami'a ce ta bincike ta jama'a[1] dake kasae Burtaniya tare da cibiyoyin karatu waccha ta london a England a Ealing, Brentford, da kuma Birnin Reading Berkshire.

Jami'ar Yammacin London

Bayanai
Iri jami'a, higher education institution (en) Fassara da educational organization (en) Fassara
Ƙasa Birtaniya
Aiki
Mamba na ORCID, Jisc (en) Fassara da University and College Union (en) Fassara
Harshen amfani Turanci
Subdivisions
Tarihi
Ƙirƙira 1990
Wanda yake bi Thames Valley University (en) Fassara

uwl.ac.uk


hoton jamia ar london

Jami'ar ta samo asali daga shekarar 1860, lokacin da aka kafa Makarantar Lady Byron, daga baya Ealing College of Higher Education . A cikin shekara ta 1992, Polytechnic na Yammacin London a lokacin ta zama jami'a a matsayin Jami'ar Thames Valley. Shekaru 18 bayan haka, bayan haɗe-haɗe da yawa, saye da kuma motsawar harabar, an sake masa suna zuwa sunanta na yanzu.[2]

Jami'ar Yammacin London ta ƙunshi sassan karatu guda tara: Makarantar Kasuwancin Claude Littner, Kwalejin Baƙi da Yawon shakatawa ta London Geller, Makarantar Komfuta da Injiniya, Kwalejin Kiɗa na London, Kwalejin Jinya, Ungonzoma da Kiwon Lafiya, Makarantar Shari'a, Makarantar Kimiyyar dan Adam da Zamantakewa, Makarantar Kimiyyar Kimiyyar Halittu da Makarantar Fim ta London, Media da Zane.

Makarantar Takasance Akwai Kungiyoyin Dalibai Mabanbanta Irinsu na Yanayin Mu'amala Wanda kuma Wanda Zekara Wayar Musu kai.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Research". University of West London. Retrieved 5 November 2022.
  2. "University set to get new name". Press Association. UK. 3 August 2010. Retrieved 3 August 2010.