Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي‎, translit. Yarayu daga 15 Satumba 601 zuwa 29 Yanuar 661) Ɗan uwan Manzon Allah ne Muhammad.

Aliyu Ibn Abi ɗalib
4. Khalifofi shiryayyu

656 (Gregorian) - 27 ga Janairu, 661
Sayyadina Usman dan Affan - Alhasan dan Ali
1. Limamai Sha Biyu

632 - 661 - Alhasan dan Ali
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 600
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Harshen uwa Ingantaccen larabci
Mutuwa Kufa, 29 ga Janairu, 661
Makwanci Imam Ali Mosque
Yanayin mutuwa kisan kai (assassination (en) Fassara)
Killed by Abd-al-Rahman ibn Muljam (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Abu Talib ibn ‘Abd al-Muttalib
Mahaifiya Fatima bint Asad
Abokiyar zama Fatima
Khawla al-Hanafiyya (en) Fassara
Q87345984 Fassara
Q94573739 Fassara
Asma bint Umays (en) Fassara
Umm al-Banin
Umamah Yar Zainab
Q61358382 Fassara
Yara
Ahali Jumanah bint Abi Talib (en) Fassara, Fakhitah bint Abi Talib (en) Fassara, Aqeel ibn Abi Talib, Ja'far ibn Abi Talib, Talib ibn Abi Talib (en) Fassara, Rayta bint Abi Talib (en) Fassara, Taliq ibn Abī Ṭālib (en) Fassara da Asma bint Abi Talib (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare Banu Hashim
Karatu
Harsuna Ingantaccen larabci
Larabci
Sana'a
Sana'a statesperson (en) Fassara, qadi (en) Fassara, Islamic jurist (en) Fassara, muhaddith (en) Fassara, mufassir (en) Fassara, mai shari'a, maiwaƙe da Caliph (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Yaƙin Uhudu
Invasion of Banu Nadir (en) Fassara
Invasion of Badr (en) Fassara
Invasion of Banu Mustaliq (en) Fassara
Yaƙin gwalalo
Invasion of Banu Qurayza (en) Fassara
Yaƙin Khaybar
Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Fassara
Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Fassara
Expedition of Fidak (en) Fassara
Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Fassara
Battle of the Camel (en) Fassara
Yakin Siffin
Battle of Nahrawan (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Sahabin Manzon Allah Abbas lbn Ali

Halifanci gyara sashe

Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shikadai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, ya mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi dansa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai ɗin 'yan Shia goma sha biyu, akan bin 'yan shia Zaydi, da Nizari Ismaili).

Haihuwa gyara sashe

An haife shi 15 Satumba 601 (13 Rajab 21 BH Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya Yarasu 29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40) (Shekararsa 59) a garin Kufa, Iraq, Rashidun Empire Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim An birne shi a Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq Matayansa; Fatimah, Umamah bint Zainab, Umm ul-Banin Leila bint Masoud, Asma bint Umays, Khawlah bint Ali bin Abu talib.

Dan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe) Mahaifinsa; Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib Mahaifiyarsa; Fatimah bint Asad.

Bibiliyo gyara sashe

Manazarta gyara sashe