Open main menu

Hussain Ibn Ali Bin Abutalib jikan manzon Allah ne, Allah ya yarda dashi, Dan Nana Fatima bint Muhammad (SAW), uwargidan Aliyu bin Abutalib, dan'uwansa shine Alhasan Ibn Ali bin Abutalib. Hussain shine wanda yan'Shi'a ke darajawa a matsayin daya daga cikin Imamansu na farko.

Simpleicons Interface user-outline.svg AlHusain Ibn Ali bin Abutalib
AlhossainSVG.svg
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 8 ga Janairu, 626
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Mutuwa Karbala Translate, 10 Oktoba 680
Makwanci Imam Husayn Shrine Translate
Yanayin mutuwa Şəhadət Translate (Battle of Karbala Translate)
Yan'uwa
Mahaifi Sayyadina Aliyu
Mahaifiya Fatimah
Abokiyar zama Layla bint Abi Murrah al-Thaqafi Translate
Umm Ishaq bint Talhah Translate
Shahrbanu Translate
Rubab bint Imra al-Qais Translate
Yara
Siblings
Karatu
Harsuna Classical Arabic Translate
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a statesperson Translate da theologian Translate
Aikin soja
Ya faɗaci Battle of Karbala Translate
Imani
Addini Musulunci