Ali ibn Husayn
Ali bin Husayn, wanda aka fi sani da Zayn al-Abidin da Imam as-Sajjad shi ne limami na huɗu a Shi'a, Musulunci . Shi ne ɗan Husayn bn Ali kuma jika ne ga Ali bin Abi Dalib . Ya tsira daga yaƙin Karbala kuma aka kai shi ga halifa a Dimashƙ . Daga qarshe, aka bashi damar komawa Madina . Rayuwarsa ta duƙufa ga koyarwar ruhaniya da ta addini, galibi ta hanyar addu'oi da roƙo. Shahararrun addu'o'insa an san shi da As-Sahifa as-Sajjadiyya . [1] [2]
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 4 ga Janairu, 659 |
ƙasa |
Umayyad Caliphate (en) ![]() |
Mutuwa | Madinah, 20 Oktoba 713 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Yanayin mutuwa | (dafi) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib, شهربانو ( هما دخت) |
Abokiyar zama |
Fatimah bint al-Hasan (en) ![]() |
Yara |
view
|
Ahali |
Fatima al-Sughra bint al-Husayn (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | Malamin akida da maiwaƙe |
Muhimman ayyuka |
Sermon of Ali ibn Husayn in Damascus (en) ![]() |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Yaƙin Karbala |
Imani | |
Addini | Musulunci |

Manazarta Gyara
- ↑ Imam Ali ibn al-Hussein (2001). The Complite Edition of the Treatise on Rights. Qum: Ansariyan Publications. p. 16.
- ↑ Imam Ali ubnal Husain (2009). Al-Saheefah Al-Sajjadiyyah Al-Kaamelah. Translated with an Introduction and annotation by Willian C. Chittick With a foreword by S. H. M. Jafri. Qum, The Islamic Republic of Iran: Ansariyan Publications.