An yi yakin Karbala a ranar Muharram 10, a shekara ta 61 bayan hijira ta kalandar Musulunci (10 ga Oktoba 10, 680 AD) a Karbala, a cikin Iraki ta yanzu . [1] Wasu tsirarun magoya bayansa da dangin jikan Annabi Muhammad , Husayn bn Ali sun yi fada da babbar rundunar da ke yi wa Yazid I, halifa Umayyawa hidima. [2] [3] Umayyawa sun ci nasara. Dakarun Ali ‘ yan Shi’a ne . ‘Yan Shi’a a kowace shekara suna tunawa da yaƙin ranar Ashura .

Infotaula d'esdevenimentYaƙin Karbala
Brooklyn Museum - Battle of Karbala - Abbas Al-Musavi - overall.jpg
 32°36′N 44°00′E / 32.6°N 44°E / 32.6; 44
Iri faɗa
Bangare na Second Fitna (en) Fassara
Kwanan watan kalanda 10 Oktoba 680 (Gregorian) (10 Muharram (en) Fassara, 61 AH (en) Fassara)
Wuri Karbala

ManazartaGyara

  1. Madelung, Wilferd. "Hosayn b. ali". Encyclopædia Iranica. Retrieved 2 November 2015.
  2. Lohouf, Tradition No.177
  3. Lohouf, Tradition No.181