Aisha Alhassan

'yar siyasar Najeriya

Aisha Jummai Al-Hassan, Ana kiranta da Mama Taraba Yar'siyasar Nijeriya ce, kuma tsohuwar Sanata data wakilci shiyar Arewacin Taraba a majalisar dattawa, kuma itace tsohuwar Ministan harkokin mata da Ayyukan Cigaban jama'a a Nijeriya, tayi murabus a watan Yuli 27th, shekara ta 2018.[1] Shugaba Muhammadu Buhari ya nada ta minista a shekara ta 2015 bayan samun nasara a zaben sa na shekara ta 2015.[2]

Aisha Alhassan
Minister of Women Affairs and Social Development (en) Fassara

11 Nuwamba, 2015 - 29 Satumba 2018
Hajiya Zainab Maina - Aisha Abubakar
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
Rayuwa
Haihuwa Jalingo, 16 Satumba 1959
ƙasa Najeriya
Mazauni Najeriya
Ƙabila Hausawa
Mutuwa 7 Mayu 2021
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Fillanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya da civil servant (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Aisha Alhassan
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. cite web|url= https://www.vanguardngr.com/2018/08/breaking-alhassan-resigns-from-buharis-cabinet-to-vie-for-governorship/%7Ctitle=Breaking: Alhassan resigns from Buhari’s cabinet to vie for governorship|publisher=Vanguard}}
  2. cite web | url=http://dailypost.ng/2016/06/08/sgf-leads-cabinet-members-to-pray-for-quick-recovery-of-buhari-three-ministers/ | title=SGF leads cabinet members to pray for quick recovery of Buhari, three Ministers | publisher=dailypost.ng | date=June 2016 | accessdate=3 November 2016 | author=Sylvester Ugwuanyi