Abdullahi Adamu
Dan siyasar Najeriya, Gwamnan jihar Nasarawa
Abdullahi Adamu (an haife shi a ranar 23 ga watan Yuni, 1946) Miladiyya.(A.c), ya kasance Gwamnan jihar Nasarawa ne a Najeriya daga Ranar 29 ga watan Mayu na shekarar 1999 zuwa Ranar 29 ga watan Mayu a shekarar 2007. Shi mamba ne kuma sabon zaɓaɓɓen shugaban jam’iyyar APC ne mai mulki a ƙasar Najeriya.[1][2][3][4]
Abdullahi Adamu | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - ga Afirilu, 2022 District: Nasarawa West
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Nasarawa West
6 ga Yuni, 2011 - ← Abubakar Sodangi District: Nasarawa West
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← Bala Mande - Aliyu Doma → District: Nasarawa West | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Abdullahi Adamu | ||||||||
Haihuwa | Keffi da Jihar Gombe, 23 ga Yuli, 1946 (78 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Mazauni | Abuja | ||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna Jami'ar jihar, Gombe Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya Jami'ar, Jos Jami'ar Tarayya, Kashere | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya Fillanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da political analyst (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Progressives Congress |
Haihuwa
gyara sasheAbdullahi Adamu an haifeshi ne a garin Keffi, dake Nasarawa, a ranar 23 ga watan Yunin shekarar ta 1946.[5][5][5][5]
A matsayin gwamnan jihar Nasarawa
gyara sasheA watan afirilun shekarar ta 1999, Abdullahi Adamu ya ci zaban gwamna a karkashin jam'iyyar PDP, kuma aka kara zaban sa a watan Afirilun shekarar ta 2003.[5][6][7][8][9][10][11][12][13][14]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Buhari rejoices with Senator Abdullahi Adamu at 75". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-07-23. Archived from the original on 2022-02-21. Retrieved 2022-02-21.
- ↑ "Young Reps endorse Adamu as APC chairman". Punch Newspapers (in Turanci). 2022-03-08. Retrieved 2022-03-16.
- ↑ "Reports: Abdullahi Adamu, APC national chairman quits". PM News (in Turanci). 2023-07-17. Retrieved 2023-07-17.
- ↑ "POLITIQUE Le sénateur Abdullahi Adamu prend la tête du parti au pouvoir au Nigeria". Voa Afrique (in Faransanci). 2022-03-27. Retrieved 2022-03-27. line feed character in
|title=
at position 10 (help) - ↑ 5.0 5.1 5.2 5.3 5.4 TEHEMBA DZOMON (13 February 2009). "Abdullahi Adamu and the inspiration of leadership". Newspage. Retrieved 4 December 2009.
- ↑ Roberto Lopez and Bassey Okon. "Royal Visit". Academic Associates PeaceWorks. Archived from the original on 28 August 2008. Retrieved 3 December 2009.
- ↑ "Nasarawa State". Nasarawa State Tourism. Retrieved 3 December 2009.[permanent dead link]
- ↑ Inuwa Bwala (24 August 2004). "Gov. Abdullahi Adamu's Korea's initiative". Newsday. Archived from the original on 19 July 2011. Retrieved 3 December 2009.
- ↑ "Nasarawa State School Feeding Programme" (PDF). Tetrapak. 5 September 2005. Archived from the original (PDF) on 21 November 2008. Retrieved 3 December 2009.
- ↑ CHEKE EMMANUEL (23 November 2009). "Nasarawa 2011: Group wants former governor for Senate". Compass. Retrieved 3 December 2009.[permanent dead link]
- ↑ JON GAMBRELL (23 February 2010). "Nigerian politician accused of embezzling $100M". The Washington Post. Retrieved 23 February 2010.
- ↑ Funmi Salome Johnson (3 April 2011). "Jos crises getting out of hand –Abdullahi Adamu". National Mirror. Archived from the original on 6 April 2011. Retrieved 22 April 2011.
- ↑ Hir Joseph (14 February 2011). "EFCC's case against me, mere allegation – Abdullahi Adamu". Daily Trust. Archived from the original on 14 August 2011. Retrieved 22 April 2011.
- ↑ Ahmed Tahir Ajobe & Hir Joseph (12 April 2011). "Adamu wins in Nasarawa West". Daily Trust. Archived from the original on 8 October 2011.