Ƴan-sha-biyu, ko Shi'a goma sha biyu (Larabci: اثنا عشرية شيعة) Musulmai Shia ne da suka yi amannar cewa Allah ya ntada jagorori goma sha biyu bayan Annabi Muhammad . Waɗannan su ne:

Ƴan Sha Biyu
Classification
Branches Akhbari (en) Fassara
Usuli (en) Fassara

Kimanin kashi 85% na Musulman Shi’a ƴan-sha-biyu ne. Yawancin su ana iya samun su a Iran (90%), Iraq (65%), Azerbaijan (85%), Lebanon (35%), Kuwait (35%), Saudi Arabia (10-15%), da Bahrain (80%). Akwai manyan 'yan tsiraru a Pakistan (20%) da Afghanistan (18%).