Musa bn Jafar,wanda aka fi sani da Al-Qazim (wanda ke sarrafa fushinsa) shi ne Imami na Shi'a na bakwai, bayan mahaifinsa Jafar bn Muhammad. Hakanan ana girmama shi sosai a tsakanin Ahlus-Sunnah, waɗanda suke masa kallon mashahurin malami. [1] [2] An sami rarrabuwa a cikin Shiaswa kan batun Imamanci . Ismaili sun ce Ismail ibn Jafar, babban ɗan Jafar ibn Muhammad ya kamata ya zama imami na gaba yayin da babbar ƙungiyar Jafari (ko 'Yan- sha-biyu ) suka ɗauki Musa bin Jafar a matsayin limami na gaba.

Musa ibn Jafar
7. Limamai Sha Biyu

765 - 799
Jafar ibn Muhammad - Ali ibn Musa
Rayuwa
Haihuwa Al-Abwa (en) Fassara, 8 Nuwamba, 745 (Gregorian)
ƙasa Daular Abbasiyyah
Mutuwa Kadhimiya (en) Fassara, 30 ga Augusta, 799
Makwanci Al-Kadhimiya Mosque (en) Fassara
Yanayin mutuwa kisan kai (dafi)
Killed by Q12188564 Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Jafar ibn Muhammad
Mahaifiya Q5709703
Abokiyar zama Ummul Banīn Najmah (en) Fassara
Yara
Ahali Fatima Bint Jafar (en) Fassara, Umm Farwah Bint Jafar (en) Fassara, Asmaa Bint Jafar (en) Fassara, Ali Abbas ibn Jafar (en) Fassara, Isma'il ibn Jafar (en) Fassara, Isḥâq ibn Ja'far al-Sadiq (en) Fassara, Abdullah al-Aftah (en) Fassara, Muhammad ibn Ja'far al-Sadiq (en) Fassara da Ali al-Uraidhi ibn Ja'far al-Sadiq (en) Fassara
Malamai Jafar ibn Muhammad
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Malamin akida da Liman
Imani
Addini Musulunci

Manazarta gyara sashe

  1. Sharif al-Qarashi2, Baqir (2000). The Life Of Imam Musa Bin Ja'far aL-Kazim (PDF). Translated by Jasim al-Rasheed. Iraq: Ansarian.
  2. A Brief History of The Fourteen Infallibles. Qum: Ansariyan Publications. 2004. pp. 135–143.