Osheniya Nahiya ce wadda ta ƙunshi ƙasashe kamar su Asturaliya, Sabuwar Zelandiya, Sabuwar Gini da wasu tsuburai masu dama a yankunan ƙasashen. Wasu na kiran nahiyar da Asturaliya. Kuma ta Yankin ta faɗaɗa har gabashin hemisphere da Yammacin Hemisphere, Oseaniya nada girman faɗin ƙasa 8,525,989 square kilometres (3,291,903 sq mi) da adadin yawan jama'a daya kai miliyan 41. Idan an kamanta da Nahiyoyi, yankin Oseaniya ce mafi ƙarancin faɗin ƙasa kuma na biyu a ƙarancin yawan jama'a bayan Antatika. Kalmar Osheniya ko Oceania kamar yadda take a ainahi, bata da wata gamsasshiyar ma'ana ta bai ɗaya.[1]

Osheniya
General information
Yawan fili 1,260,000 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 20°S 170°E / 20°S 170°E / -20; 170
Bangare na Oceania (en) Fassara
Kasa no value
Territory no value
Taswirar Osheniya

Kasashe gyara sashe

Kasashe masu cin gashin kansu.

Tuta Kasa
  Asturaliya
  Micronesia
  Fiji
  Kiribati
  Tsibiran Mashal
  Nauru
  Sabuwar Zelandiya
  Palau
  Sabuwar Gini Papuwa
  Samoa
  Tsibiran Solomon
  Tonga
  Tuvalu
  Vanuatu

Kasashen da suke a karkashin ikon gudanarwar wasu kasashen kokuma wadan da basu da cikakkiyar mulkin kansu. Dukkan wadannan tsuburai ne.

Tuta Tsuburi Karkashin
  American Samoa Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya ba
  Christmas Island Australia
  Cocos Australia
  Easter Island Chile
  French Polynesia Faransa
  Guam Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya
    New Caledonia Faransa
  Norfolk Island Australia
  Northern Mariana Islands Amurka
  Pitcairn Islands Birtaniya
  Tokelau New Zealand
  Wallis and Futuna Faransa

Kasashe masu dangantaka da kasar New Zealand

Tuta Kasa
  Cook Islands
  Niue

Kasashe rukunin tsuburan Micronesia

Tuta Kasa
  Chuuk
  Kosrae
  Pohnpei
  Yap

Manazarta gyara sashe

  1. Wells, John C. (2008). Longman Pronunciation Dictionary (3rd edition ed.). ISBN 9781405881180.CS1 maint: extra text (link)