Tuvalu
Tuvalu ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tuvalu Funafuti ne. Tuvalu tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 26. Tuvalu tana da yawan jama'a 11,192, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Akwai tsibirai tara a cikin ƙasar Tuvalu. Tuvalu ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.
Tuvalu | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Tuvalu mo te Atua (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Tuvalu for the Almighty» «Twfalw yr Hollalluog» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Funafuti | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 11,792 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 453.54 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Tuvaluan (en) Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Polynesia (en) | ||||
Yawan fili | 26 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Niulakita (en) (5 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Territory of Tuvalu (en) da Ellice Islands (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Oktoba 1978 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Parliament of Tuvalu (en) | ||||
• monarch of Tuvalu (en) | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Prime Minister of Tuvalu (en) | Feleti Teo (en) (26 ga Faburairu, 2024) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 60,196,367 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Tuvaluan dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .tv (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +688 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TV |
Daga shekara ta 2010, gwamnan ƙasar Tuvalu Iakoba Italeli ne. Firaministan ƙasar Tuvalu Kausea Natano ne daga shekara ta 2019.
-
Princess Margaret Hospital, Tuvalu
-
Tuvalu woman (late 19th century)
-
Tuvalu, Funafuti atoll beach
-
Tuvalu costume