Tsibiran Mashal[1] ko Jamhuriyar Tsibiran Mashal, da harshen Mashal Aolepān Aorōkin Ṃajeḷ, da Turanci Marshall Islands ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tsibiran Mashal Majuro ne. Tsibiran Mashal tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 181. Tsibiran Mashal tana da yawan jama'a 58,413, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dubu ɗaya da dari ɗaya da hamsin da shida a cikin ƙasar Tsibiran Mashal. Tsibiran Mashal ta samu yancin kanta a shekara ta 1986.

Tsibiran Mashal
Aolepān Aorōkin M̧ajeļ
Flag of the Marshall Islands.svg Seal of the Marshall Islands.svg
Administration
Head of state David Kabua (en) Fassara
Capital Majuro (en) Fassara
Official languages Turanci da Marshallese (en) Fassara
Geography
Marshall Islands on the globe (small islands magnified) (Polynesia centered).svg
Area 181.43 km²
Borders with Mikroneziya, Kiribati, Tarayyar Amurka da Nauru
Demography
Population 53,127 imezdaɣ. (2017)
Density 292.82 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+12:00 (en) Fassara
Internet TLD .mh (en) Fassara
Calling code +692
Currency United States dollar (en) Fassara
Tutar Tsibiran Mashal.

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Tsibiran Mashal David Kabua ne.

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.