Tonga
Tonga ko Daular Tonga (da Turanci Kingdom of Tonga, da harshen Tonga Pule'anga Fakatu'i 'o Tonga) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tonga Nukuʻalofa ne. Tonga tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 747. Tonga tana da yawan jama'a 100,651, bisa ga jimilla a shekarar 2016. Akwai tsibirai dari ɗata da saba'in a cikin ƙasar Tonga. Tonga ta samu yancin kanta a shekara ta 1970.
Tonga | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | Ko e fasi 'o e tu'i 'o e 'Otu Tonga (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Ko e ʻOtua mo Tonga ko hoku tofiʻa» «God and Tonga are my Inheritance» «Бог и Тонга са моето наследство» «Duw a Tonga yw fy etifeddiaeth» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Nukuʻalofa (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 108,020 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 144.31 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Tongan (en) Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Polynesia (en) | ||||
Yawan fili | 748.506563 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Kao (en) (1,030 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | British Tonga (en) | ||||
Ƙirƙira | 1970: Ƴantacciyar ƙasa | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Legislative Assembly of Tonga (en) | ||||
• Monarch of Tonga (en) | Tupou VI of Tonga (en) (18 ga Maris, 2012) | ||||
• Prime Minister of Tonga (en) | Pohiva Tuʻiʻonetoa (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 469,228,124 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Tongan paʻanga (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .to (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +676 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) , 922 (en) , 933 (en) , 999 (en) , 927 (en) da 928 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mic.gov.to |
Daga shekara ta 2012, sarkin ƙasar Tonga Tupou ta Shida ne. Firaministan ƙasar Tonga Pohiva Tuʻiʻonetoa ne daga shekara ta 2019.
-
Fishing hole, Tonga
-
Milwaukee Public Museum February 2023 09 (Oceania--Kava Ceremony, Tongan Islands, Southwestern Polynesia)
-
Eua National Park, Tonga
-
Silhouette of a Warrior
-
Vaipūua bridge, Tonga
-
Twin waters of Nukunuku.