Antarctica Antatika, ita ce yankin duniya na bakwai kuma na ƙarshe da a ka gano, bayan Afirka, yankin ta nada matuƙar sanyi kuma da matukar iska ta yadda kwata-kwata ba'a samu mutane yan asalin wajen ba, sai dabbobi da tsuntsaye da kuma gansa kuka, ita ce yankin duniya wacce tafi kowacce daidaiton kasa.[1] [2] Sanyin yankin ya kai degiri −89.2 °C zuwa (−128.6 °F) kai harma fiye da haka, kusan −94.7 °C (−135.8 °F an auna hakan ne daga sararin sama Jannatil).[3]

Antatika
General information
Gu mafi tsayi Vinson Massif (en) Fassara
Yawan fili 14,200,000 km²
14,000,000 km²
Suna bayan anti- (en) Fassara
Arctic
Labarin ƙasa
Geographic coordinate system (en) Fassara 90°S 0°E / 90°S 0°E / -90; 0
Bangare na landmass (en) Fassara
Antarctic (en) Fassara
Duniya
Kasa no value
Territory Antarctic Treaty area (en) Fassara
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Southern Hemisphere (en) Fassara
Antarctica

Antatika itace yankin nahiya a duniya ta ƙarshe da'aka gano, sai a shekarar 1820 bayan wani mai yawon buɗe ido ɗan ƙasar Rasha yayi balaguro zuwa yankin]] mai suna Fabian Gottlieb von Bellingshausen da Mikhail Lazarev a wani jirgin ruwa.

Rayuwa gyara sashe

 
Panju a Nahiyar Antarctica

Nahiyar Antatika turawa sun mallake yankin.[4] meaning "opposite to the Arctic", "opposite to the north".[5]Amman sun saka dokan hana diban ma'adanan kasan wajen.mafi yawan abu masu rai a Nahiyar tsuntsayen teku ne mai suna Panju [6] [7][8] [9] [10]

Canjin suna gyara sashe

Asali ana kiran yankin ne da suna Terra Australis sai daga baya aka maida shi Antatika [11] [12] Amman an fara kiran sunan ne a shekarar 1890s.[13]

Tarihi da kuma bincike gyara sashe

Masu fili da ƙasa a Antatika sun haɗa da Birtaniya da Japan da kuma Amurka

[14]

Dabbobi gyara sashe

Diddigin bayani gyara sashe

 1. "La Antártida" (in Sifaniyanci). Dirección Nacional del Antártico. Archived from the original on 13 November 2016. Retrieved 13 November 2016.
 2. Joyce, C. Alan (18 January 2007). "The World at a Glance: Surprising Facts". The World Almanac. Archived from the original on 4 March 2009. Retrieved 7 February 2009.
 3. "Coldest temperature ever recorded on Earth in Antarctica: -94.7C (−135.8F)". The Guardian. Associated Press. 2013-12-10. Retrieved 12 July 2017.
 4. Liddell, Henry George; Scott, Robert. "Antarktikos". In Crane, Gregory R. (ed.). A Greek–English Lexicon. Perseus Digital Library. Tufts University. Retrieved 18 November 2011.
 5. Hince, Bernadette (2000). The Antarctic Dictionary. CSIRO Publishing. p. 6. ISBN 978-0-9577471-1-1.
 6. Aristotle Meteorologica. Archived 2015-06-27 at the Wayback Machine Book II, Part 5. 350 BCE. Translated by E. Webster. Oxford: Clarendon Press, 1923. 140 pp.
 7. Hyginus. De astronomia. Ed. G. Viré. Stuttgart: Teubner, 1992. 176 pp.
 8. Apuleii. Opera omnia. Volumen tertium. London: Valpy, 1825. 544 pp.
 9. G. Chaucer. A Treatise on the Astrolabe. Approx. 1391. Ed. W. Skeat. London: N. Trübner, 1872. 188 pp.
 10. John George Bartholomew and the naming of Antarctica, CAIRT Issue 13, National Library of Scotland, July 2008, ISSN 1477-4186, and also "The Bartholomew Archive".
 11. Barth, Cyriaco Jacob zum (1545). Astronomia: Teutsch Astronomei. Frankfurt.
 12. Cameron-Ash, M. (2018). Lying for the Admiralty: Captain Cook's Endeavour Voyage. Sydney: Rosenberg. p. 20. ISBN 978-0-6480439-6-6.
 13. Woodburn, Susan (July 2008). "John George Bartholomew and the naming of Antarctica". Cairt (13): 4–6.
 14. Beaglehole, J.C. (1968). Cook, Journals, vol.2. Cambridge: Hakluyt Society. p. 643, n.3. ISBN 978-1-4724-5324-2.

Diddigin bayanai na waje gyara sashe