Nauru
Nauru ko Jamhuriyar Nauru, da harshen Nauru Naoero ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Nauru Yaren ne. Nauru tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 21. Nauru tana da yawan jama'a 11,200, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibiri ɗaya kawai a cikin ƙasar Nauru. Nauru ta samu yancin kanta a shekara ta 1968.
Nauru | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ripublik Naoero (na) Naoero (na) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Nauru Bwiema (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«God's will first» «Първо Божията воля» «Ewyllus Duw'n Gyntaf» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Yaren District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 13,650 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 650 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Harshen Nauru Turanci (de facto (en) ) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Micronesia (en) | ||||
Yawan fili | 21 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Dokar Ridge (70 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Trust Territory of Nauru (en) | ||||
Ƙirƙira | 31 ga Janairu, 1968 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Nauru (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Nauru (en) | ||||
• President of Nauru (en) | David Adeang (mul) (30 Satumba 2023) | ||||
• President of Nauru (en) | Russ J Kun | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 145,536,603 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Australian dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .nr (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +674 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 111 (en) , 110 da *#06# | ||||
Lambar ƙasa | NR | ||||
Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Nauru Lionel Aingimea ne.
-
Nauruan warrior, ca 1880
-
Germany annexation of Nauru, 1888
-
King Auweidya and Queen Eigamoiya
-
Japanese relic from World War II
-
Nauru island under attack by Liberator bombers of the seventh Air Force
-
Australian rules football in Nauru
-
The Nauru parliament
-
The Nauru phosphate fields
-
Nauruan districts of Denigomodu and Nibok.