Mala Kachalla
Dan siyasar Najeriya
Mala Kachalla (An haifeshi a Nuwamba 1941) a maiduguri jihar Borno ya kasance gwamnan jihar Borno a Najeriya daga 29 ga Mayu 1999 zuwa 29 ga Mayu 2003.[1]
Mala Kachalla | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 ← Lawal Haruna - Ali Modu Sheriff → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1941 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | 18 ga Afirilu, 2007 | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
All Nigeria Peoples Party Peoples Democratic Party Alliance for Democracy (en) |
Siyasa
gyara sasheGwamnan jihar Borno
gyara sasheAn zabi Mala Kachalla a matsayin gwamnan jihar Borno a watan Afrilun shekarar 1999 a lokacin zaben gwamnan jihar Borno a shekarar 1999, inda ya tsaya takarar jam'iyyar All People's Party (APP), wadda aka sauya mata suna All Nigeria People's Party (ANPP).[2]
Manazarta=
gyara sashe- ↑ https://www.manpower.com.ng/people/15802/mala-kachalla
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-14. Retrieved 2023-07-14. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help)