Nuwamba
Nuwamba shine wata na goma sha ɗaya a cikin jerin watannin Bature na ƙilgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 30, sannan Daga shi sai Disamba.
![]() | |
---|---|
calendar month (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
month of the Gregorian calendar (en) ![]() |
Bangare na |
Julian calendar (en) ![]() ![]() ![]() |
Name (en) ![]() | ноября, listopada, Aya marq'ay killa da Blotmonðes |
Suna saboda |
tara, Ahmad Sanjar (en) ![]() ![]() |
Mabiyi | Oktoba |
Ta biyo baya | Disamba |
Series ordinal (en) ![]() | 11 |