Ali Modu Sheriff

Dan siyasan Nigeria

Ali Modu Sheriff Dan Siyasan baba Nijeriya ne. Shi ne na farko daya fara yin gwamna har sau biyu a Jihar Borno daga cikin gwamnonin Jihar wanda yayi daga shekara ta (2003–2011).

Ali Modu Sheriff
Gwamnan Jihar Borno

29 Mayu 2003 - 29 Mayu 2011
Mala Kachalla - Kashim Shettima
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003
District: Borno ta tsakiya
Rayuwa
Haihuwa Ngala, 1956 (67/68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Kanuri
Harshen uwa Kanuri
Karatu
Makaranta London School of Business and Finance (en) Fassara
Harsuna Turanci
Kanuri
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party
Ali Modu Sheriff

Manazarta

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.