Johnson Aguiyi-Ironsi
Manjo Johnson Thomas Umunnakwe Aguiyi-Ironsi MVO, MBE (3 Mayun shekarar 1924 – 29 Yuli shekara ta 1966) shine shugaban ƙasa na mulkin soja a Najeriya, Janar din Soja kuma ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1924 a garin Umuahia dake yankin Kudancin Najeriya; ya mutu a shekara ta 1966. Johnson Aguiyi-Ironsi shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Janairun shekara ta 1966 zuwa watan Yulin shekara ta 1966 ya ƙarba daga Nnamdi Azikiwe - sannan Yakubu Gowon ya ƙarba daga gurin shi bayan an kashe shi.[1]
Johnson Aguiyi-Ironsi | |||
---|---|---|---|
16 ga Janairu, 1966 - 12 ga Yuli, 1966 ← Nnamdi Azikiwe - Yakubu Gowon → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Umuahia da Ibeku West (en) , 3 ga Maris, 1924 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||
Mutuwa | Jahar Ibadan da Lalupon (en) , 29 ga Yuli, 1966 | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Victoria Aguiyi-Ironsi | ||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
Staff College, Camberley (en) Royal College of Defence Studies (en) | ||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya Turancin Birtaniya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, soja da soja | ||
Kyaututtuka | |||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya | ||
Digiri | Janar | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | military dictatorship (en) |
Haihuwa
gyara sasheAn haifi Thomas Umunnakwe Aguiyi-Ironsi ga iyalin gidan Mazi (Mr.) Ezeugo Aguiyi a ranar 3rd ga watan Mayun shekarar 1924, a wani gari mai suna Ibeku, Umuahia, wanda yanzu yake a cikin Jihar Abia Nigeria.[2] A lokacin da yake da shekara goma takwas ya tafi ya zauna tare da babbar yar su mai suna Anyamma, wacce tayi aure ta auri wani mutumi mai suna Theophilius Johnson, da yake kasar Sierra Leonean.[3][4][5]
Aikin soja
gyara sasheIA shekarar 1942 ne Aguiyi-Ironsi ya shiga cikin aikin sojan Najeriya a ƙarƙashin Nigerian Regiment, a matsayin private a cikin bataliyan na bakwai,[6] An yi masa ƙarin girma a shekarar 1946 zuwa ga matsayin company sergeant major. Haka kuma a shekarar 1946, Aguiyi-Ironsi an tura shi a matsayin officer training course a makarantar Staff College, Camberley, dake England. A ranar 12 ga watan Yuni shekarar 1949, after completion of his course at Camberley, he received a short-service commission as a second lieutenant in the Royal West African Frontier Force.[7][8][9]
Iyali
gyara sasheMulki
gyara sasheMutuwa
gyara sasheDanjuma ya kama Aguiyi-Ironsi kuma yayi masa tambayoyi masu tsanani akan juyin mulkin da yayi wa Ahmadu Bello, wanda har juyin mulkin tasa Ahmadu Bello ya rasu, Mutuwan Aronsi keda wuya ne matsaloli masu yawa suka taso ma Najeriya. Daga bisani anga gasar Aguiyi-Ironsi da Fajuyi a kusa da wani daji.[10]
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://id.loc.gov/authorities/names/n87114714.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-28. Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-27. Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-20. Retrieved 2021-10-12.
- ↑ http://politicoscope.com/2015/03/18/nigeria-johnson-thomas-umunnakwe-aguiyi-ironsi-biography-and-profile/[permanent dead link]
- ↑ https://news-af.feednews.com/news/detail/6c47a584a9ec026e951f68c5150e4d3f
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/The_London_Gazette
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/The_London_Gazette
- ↑ https://www.telegraph.co.uk/royal-family/2021/03/13/history-tells-us-royals-race/
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2019/07/i-lost-control-after-we-arrested-aguiyi-ironsi-danjuma/