John Paul na Biyu ko Karol Józef Wojtyła (lafazi: /karol yozef woyetewa/) (an haife shi ranar 18 ga watan Mayu na shekara ta 1920, a garin Wadowice, ƙasar Poland - ya mutu a ran biyu ga Afrilu na shekara ta 2005) ya zama fafaroma ne daga 1978 (bayan John Paul na Ɗaya) zuwa 2005 (kafin Benedict na Sha Shida).

John Paul na Biyu
264. Paparoma

16 Oktoba 1978 - 2 ga Afirilu, 2005
John Paul I (en) Fassara - Benedict na Sha Shida
cardinal priest (en) Fassara

28 ga Yuni, 1967 - 2 ga Afirilu, 2005
Cardinal (en) Fassara

26 ga Yuni, 1967 -
Archbishop of Kraków (en) Fassara

13 ga Janairu, 1964 - 16 Oktoba 1978
Adam Stefan Sapieha (mul) Fassara - Franciszek Macharski (mul) Fassara
Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Kraków (en) Fassara
titular bishop (en) Fassara

31 ga Augusta, 1958 - 13 ga Janairu, 1964
James Johnston Navagh (en) Fassara - António de Castro Xavier Monteiro (en) Fassara
Dioceses: Ombi (en) Fassara
titular bishop (en) Fassara

4 ga Yuli, 1958 - 31 ga Augusta, 1958
Dioceses: Diocese of Antigonia (en) Fassara
auxiliary bishop (en) Fassara

4 ga Yuli, 1958 - 13 ga Janairu, 1964
Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Kraków (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Karol Józef Wojtyła
Haihuwa Wadowice (en) Fassara, 18 Mayu 1920
ƙasa Poland
Vatican
Second Polish Republic (en) Fassara
Ƙabila Poles (en) Fassara
Harshen uwa Polish (en) Fassara
Mutuwa Apostolic Palace (en) Fassara da Roma, 2 ga Afirilu, 2005
Makwanci Babban cocin Bitrus
Tomb of John Paul II (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (senility (en) Fassara
Sepsis
Cutar Parkinson
Ciwon zuciya)
Ƴan uwa
Mahaifi Karol Wojtyła
Mahaifiya Emilia Wojtyła
Ahali Edmund Wojtyła (mul) Fassara
Karatu
Makaranta John Paul II Catholic University of Lublin (en) Fassara
Pontifical University of Saint Thomas Aquinas (en) Fassara
(26 Nuwamba, 1946 - ga Yuli, 1947) Licentiate of Sacred Theology (en) Fassara
Theology faculty of the Jagiellonian University (en) Fassara
(1953 - 1954) Doctor of Sacred Theology (en) Fassara
Matakin karatu Doctor of Divinity (en) Fassara
Thesis Doctrina de fide apud S. Ioannem a Cruce
Thesis director Władysław Wicher (en) Fassara
Harsuna Polish (en) Fassara
Esperanto
Italiyanci
Yaren Sifen
Faransanci
Jamusanci
Harshen Latin
Portuguese language
Turanci
Harshan Ukraniya
Lithuanian (en) Fassara
Rashanci
Belarusian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Latin Catholic priest (en) Fassara, maiwaƙe, ɗan siyasa, marubuci, Mai kare ƴancin ɗan'adam, Farfesa, mai falsafa, transitional deacon (en) Fassara, latin catholic deacon (en) Fassara, archbishop (en) Fassara da Catholic bishop (en) Fassara
Wurin aiki Zakrzówek (en) Fassara, Borek Fałȩcki (en) Fassara, Niegowić (en) Fassara, Kraków (en) Fassara, Lublin, Roma da Vatican
Employers Jagiellonian University (en) Fassara
John Paul II Catholic University of Lublin (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Pontifical Academy of Mary (en) Fassara
Polskie Towarzystwo Turystyczno-Krajoznawcze (en) Fassara
Sunan mahaifi Andrzej Jawień, Stanisław Andrzej Gruda da Piotr Jasień
Feast
October 22 (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Armia Krajowa (en) Fassara
Imani
Addini Cocin katolika
Katolika
IMDb nm0937552
vatican.va…
Pope John Paul II, President Alija Izetbegović, and Krešimir Zubak in Bosnia and Herzegovina, 1997

Ya ziyarci ƙasar Nijeriya a shekara ta 1982, da kuma shekara ta 1998. Ya kuma ziyarci ƙasar Ghana a shekara ta 1980.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe