Open main menu
Benedict na Sha Shida a shekara ta 2010.

Benedict na Sha Shida ko Joseph Ratzinger (an haife shi a ran sha shida ga Afrilu a shekara ta 1927, a Marktl, Jamus) fafaroma ne daga 2005 (bayan John Paul na Biyu) zuwa 2013 (kafin Francis).