Mai Kare Ƴancin ɗan'adam ko Mai rajin Ƴancin ɗan'adam mutum ne wanda, shi kadai ko da wasu, yake aiki dan tabbatar ko kare Ƴancin Ɗan'adam. Zasu iya zama Ƴan jarida, Masanan muhalli, masu to non silili, Ƙungiyar yan'kasuwa, lauyoyi, malamai, ko kawai mutane ɗaɗɗaiku su kaɗai. Suna kare ƴanci amatsayin ɓangaren aikin su ko kuma kawai akan sa kai. A sakamakon ayyukansu, su kan shiga cikin mawuyacin hali, kamar fuskantar turjiya da suka ko farmaki iri da dama, kamar sharri, bibiya, cin-zarafi, tuhuman ƙarya, kame, kangewa daga hulda da jama'a ta hanyar hana su cin gashin su na Ƴancin tarayya, da Kuma kai masu farmaki a zahiri ko a ɓoye.[1]

Mai kare ƴancin ɗan'adam
sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na political activist (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassara Hakkokin Yan-adam
Yadda ake kira namiji ناشط حقوق الإنسان, праваабаронец, defensor de los derechos humanos da militant pour les droits de la personne humaine

Manazarta Gyara

  1. Amnesty International (2017). Human rights defenders under threat - A shrinking space for civil society.