Marubuci

Mutumin da yake Marubuci ne ko kuma Marubuciya idan mace ce

Marubuci masu rubuce rucuce akan tarihi, littattafai, da waƙe.

Wikidata.svgMarubuci/Marubuciya
sana'a, position (en) Fassara da sana'a
Kusakabe Kimbei - Writing Letter (large).jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na author (en) Fassara da Masu kirkira
Field of this occupation (en) Fassara writing (en) Fassara, writing (en) Fassara, narration (en) Fassara da artistic creation (en) Fassara
Nada jerin lists of writers (en) Fassara
ISCO-88 occupation code (en) Fassara 2451

TarihiGyara

MarubutaGyara

Wasu nau'ikan mutane ne wadandan suke nazari da binciken rayuwa da halayyar jama'ar da suke zaune tare da su, sannan su dabbaka rubutukan su domin fayyace ainahin daidaitacciyar hanya wacce kowa ya kamata yayi.

Marubuta suna da wata baiwa da Allah ya basu, wacce da itane suke iya tsara maganganun da zasu nusar da makarancin rubutun nasu illar wani abu da yayi masa karan tsaye a zuciya.

Marubuci yakan yi tunani irin na mutane da dama, walau bai taba rayuwa a cikin su ba, ko kuma akasin haka.

Marubuci wani madubi ne mai dauke da majigin nazarto wani abu da zai faru ko kuma ya taba faruwa a wani karni na can baya.

©MUKHTAR M NAFSEEN.LittattafaiGyara

BibiliyoGyara

ManazartaGyara