Ibrahim Shehu Shema (an haife shi a shekara ta 1956 a garin Dutsin-Ma) lauya ne a Nijeriya kuma dan siyasar da aka Saba matsayin gwamnan jihar Katsina, daga shekara ta 2007 zuwa shekara ta 2015 (bayan Umaru Musa Yar'Adua - kafin Aminu Bello Masari).

Simpleicons Interface user-outline.svg Ibrahim Shema
gwamnan jihar Katsina

29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015
Umaru Musa Yar'Adua - Aminu Bello Masari
Rayuwa
Haihuwa Dass (Nijeriya), 22 Satumba 1952 (68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Ibrahim Shehu shema yana da mata mai suna hajiya Fatima Ibrahim Shema