Abzinawa ko Buzaye ( Larabci: طوارق‎, wani lokacin ana rubuta Touareg a Faransanci, ko Twareg a Turanci) ƙabilar Berber ce . Abzinawa a yau galibi suna rayuwa ne a Afirka ta Yamma, amma sun taɓa zama makiyaya waɗanda suka ƙaura cikin Sahara . Sun yi amfani da nasu rubutun da aka sani da tifina ɤ .

Buzaye
ⵎⵂⵗ Imuhăɣ / ⵎⵛⵗⵏ Imašăɣăn / ⵎ‌ⵊⵗⵏ Imajăɣăn / ⴾⵍ ⵜⵎⴰⵣⵗⵜ Kel Tamajeq

Jimlar yawan jama'a
3,200,000
Yankuna masu yawan jama'a
Nijar, Mali, Burkina Faso, Aljeriya, Libya, Muritaniya, Najeriya da Misra
Harsuna
Harsunan Azinawa
Addini
Mabiya Sunnah
Kabilu masu alaƙa
ƙabila da Abzinawa
Tuareg
Kel Tamasheq
ⴾⵍⵜⵎⴰⵣⵗⵜ
طوارق
A Tuareg man
Jimlar yawan jama'a
c. 3 million
Yankuna masu yawan jama'a
Nijar 2,116,988 (8.7% of its total population)[1]
 Mali 536,557 (2.6% of its total population)[2]
 Burkina Faso 370,738 (1.85% of its total population)[3]
{{country data Algeria}} 25,000–150,000 (0.36% of its total population)
Tunisiya 2,000 (nomadic, 0.018% of its total population)
Harsuna
Tuareg languages (Tafaghist, Tamahaq, Tamasheq, Tamajeq, Tawellemmet), Maghrebi Arabic, French, Hassaniya Arabic
Addini
Islam
Kabilu masu alaƙa
Other Berbers, Hausa people
Wasu matan Buzaye a Mali, 2007
Yaran Buzaye

A yau akasarin Buzaye Musulmai ne . Babban malaminsu shine mace . Mazajen Abzinawa suna amfani da mayafi, amma ba mata ba. Iyalinsu matrilinear ce .

Manazarta

gyara sashe
  1. "The World Factbook". Central Intelligence Agency. Archived from the original on 2020-04-24. Retrieved 2016-10-08., Niger: 11% of 18.6 million
  2. Pascal James Imperato; Gavin H. Imperato (2008). Historical Dictionary of Mali. Scarecrow. p. lxxvii. ISBN 978-0-8108-6402-3., Mali: 3% of 17.9 million population
  3. "The World Factbook". Central Intelligence Agency. Archived from the original on 2020-04-24. Retrieved 2016-10-08., Burkina Faso: 1.9% of 19.5 million