Mace
Mace itace kishiyar duk wani abn halitta namiji.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
Baligi da female human (en) ![]() |
Mabiyi | yarinya |
Amfani |
assistant (en) ![]() |
Hashtag (en) ![]() | ladies |
Nada jerin |
list of lists of women (en) ![]() |
Has quality (en) ![]() |
female voice (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Hannun riga da | namiji |
Produced sound (en) ![]() |
female voice (en) ![]() |
Wacece mace? An samu bayanai ma banbanta dayawa game da wacece mace, inda masana dayawa sukai ta zubo baya nai kamar haka
- 1*falsafofin girka suna rayawa cewa mace ba mutun ceba kawai Aljanah ce
- 1*hakama wani bangare na larabawa shekaru masu yawa suna rayawa cewa mace kawai halittace kamar shauran dabbobi ko kayan abunci da Allah s.w.t yasamar wa maza sabodahaka namiji na da ikon mallakar ta kamar yadda zai mallaki kaza,shinkafa,zomo a jeji,kuma na da ikon bautar da ita yadda yakeso
- 3*hakanan bangaren jamusawa samada shekaru masu yawa suma suna daukar mace a matsayin halitta sai dai bata da cikakken yanci da daraja kamar namiji
- 4* malaman kimiyya suma sun yadda mace mutunce kamar kowa sai dai yan canje canje na halaiya da dabi ua da ba arasa ba
- 5*duk a bayanai da akai akan mace ,ba asami wani bayani wanda yaiwa mace adalci ba ,irain bayanin da musulunci da malaman kiymiyya sukace akan mace
=mace ba dabba bace ba ,bakuma aljana ceba ,halittace ba banbanci tsakanin namiji damace a bangaren dan adamtaka = mace nada cikakken yanci da iko daidai da ita amusulunci =yasan ya aiwa mata hidima har tsawon rayuwarta tahanyar daukemata nauyinta da bukatunta na rayuwa =musulunci yaba da umarni a girmama su ,anemi shawarar su. Wacece mace a mahanga ta masana soyayya?
- mace kishiyar jinsin da namijice wacce aka baibayeta da abubuwan sha awa,a wani mataki na rayuwar ta.mace nada wasu sana darai na kwarjini ga da namiji (driving force) wadda takan sarrafa da namiji yadda take so,
mace afage na soyayya tana da rauni,tausayi ,saurin amuncewa ,wuyar sha ani. qarin bayani daga malaman kimiyya sunce mace nada ran gwamen tunani akan da namiji sai dai sunfi namiji saurun haddace abu suna iya riqe abu akan su shekara da shekaru ,basu mantaba , mata kan samun tawaya a tunanin su ,rashin nutsuwa canji ajikinsu adukkan kowanna wata yayin yin wata ibada tasu ta al'a da me mata suke so?
- 1*kulawa
ba abun damata suka fiso irin nuna musu kulawa da damuwa da su tahanyar nuna musu soyayya daukar nauyinsu ,kare musu buqatun su ,dukiyar su ,mutuncinsu
- 2*nishadi nata nason nishadia amafiya yawan lokuta a rayuwar su,dan haka abokina kazama me shiryawa iyalanka nishadi a kai akai dan sasu farin ciki
3*jarumtaka :mata nason suga mutum jarimi ,imma na qarfi ko jarimi na ilmi,fasaha ,suna alfahari da saurayi me qarfi,ilmi addini ,fasaha da shauran su. Mata sun bawa musulunci gudun mawa sosai da dukiyar su da rayukan su da lokacinsu .