New York birni ne, da ke a jihar New York, a ƙasar Tarayyar Amurka. Shi ne babban birnin jihar New York. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017, jimilar mutane 23,689,255 (miliyan ashirin da uku da dubu dari shida da tamanin da tara da dari biyu da hamsin da biyar). An gina birnin New York a shekara ta 1624.

New York
Flag of New York City (en) Coat of arms (en)
Flag of New York City (en) Fassara Coat of arms (en) Fassara


Inkiya Big Apple da The City That Never Sleeps
Suna saboda James II of England (en) Fassara
Wuri
Map
 40°42′N 74°00′W / 40.7°N 74°W / 40.7; -74
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaNew York (jiha)
Babban birnin
Tarayyar Amurka (1785–1790)
Yawan mutane
Faɗi 8,804,190 (2020)
• Yawan mutane 7,255.98 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 3,191,691 (2020)
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Located in statistical territorial entity (en) Fassara New York metropolitan area (en) Fassara
Yawan fili 1,213.369839 km²
• Ruwa 35.3995 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Hudson River (en) Fassara, East River (en) Fassara, Bronx River (en) Fassara, Harlem River (en) Fassara, Long Island Sound (en) Fassara, Tekun Atalanta, Upper New York Bay (en) Fassara da Lower New York Bay (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 11 m
Wuri mafi tsayi Todt Hill (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi New Amsterdam (en) Fassara
1624
1626
Muhimman sha'ani
Consolidation of New York City (en) Fassara (1 ga Janairu, 1898)
September 11 attacks (11 Satumba 2001)
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa New York City Council (en) Fassara
• Shugaban birnin New York Eric Adams (en) Fassara (1 ga Janairu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 886,000,000,000 $ (2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 10000–10499, 11004–11005, 11100–11499 da 11600–11699
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 212, 347, 646, 718, 917 da 929
Wasu abun

Yanar gizo nyc.gov
New York.

Hoto gyara sashe