Rita Auma Obama (an haife ta ne acikin shekara ta 1960) 'yar fafutukar ‘yancin jama’a ce ta Kenya da Burtaniya, masaniyar zamantakewa, ‘yar jarida, marubuciya, kuma 'yar'uwar shugaban ƙasar Amurka na 44, Barack Obama . Obama tayi aiki a matsayin Shugabar zartarwa ta Gidauniyar Sauti (Gidauniyar Muryoyi masu Karfi), kungiya mai zaman kanta da ke taimaka wa marayu da sauran matasa da ke fama da talauci a Kenya. [1] [2]

Auma Obama
Rayuwa
Haihuwa Nairobi, 1960 (63/64 shekaru)
ƙasa Kenya
Ƴan uwa
Mahaifi Barack Obama Sr.
Mahaifiya Kezia Obama
Ahali Barack Obama, Malik Obama (en) Fassara, Mark Okoth Obama Ndesandjo (en) Fassara, David Ndesandjo (en) Fassara, Abo Obama (en) Fassara, Bernard Obama (en) Fassara da George Hussein Onyango Obama (en) Fassara
Karatu
Makaranta Heidelberg University (en) Fassara
University of Bayreuth (en) Fassara
Saarland University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Jamusanci
Sana'a
Sana'a marubin wasannin kwaykwayo, marubuci da ɗan jarida
Kyaututtuka
IMDb nm3264073
Rita

Tarihi da ilimi

gyara sashe
 
Dakta Suna Obama

Auma Obama 'diya ce ga Barack Obama Sr. da matarsa ta farko, Kezia Obama (née Aoko).[3][4][5] Ita ce 'yar uwar Barack Obama. Bayan ta halarci makarantar firamare ta gida da Makarantar Sakandare ta Kenya acikin shekara ta(1973)zuwa cikin shekara ta (1978), ta sami tallafin karatu don halartar jami'a a Jamus. Ta yi karanci Jamusanci a Jami'ar Heidelberg a cikin shekara ta 1981 har zuwa cikin shekara ta 1987. Bayan kammala karatunta daga Heidelberg, ta tafi karatun digiri a Jami'ar Bayreuth, ta kammala karatu da digiri na digirgir a Falsafanci a shekarar 1996. Ta kuma yi karatu a Kwalejin Fim da Talabijin ta Jamus a Berlin.[6] Ayyukan ƙarshe na Obama a Kwalejin Fim shine fim na minti ashirin All That Glitters acikin shekara ta (1993), wanda ta haɗu da tarurruka na jinsi wajen nuna rashin lafiyar rayuwar baƙar fata a bayan hadin kan Jamus.[7]

 
Auma

Manazarta

gyara sashe
  1. Tom Odhiambo, and Stella Cerono (25 July 2015). "Why Auma holds special place in her famous brother's life". Retrieved 28 June 2018.
  2. "The Farmer and His Prince" Staff (2012). "Dr. Auma Obama: Background". Thefarmerandhisprince.com. Retrieved 28 June 2018.
  3. Kepher Otieno, and George Olwenya (4 November 2008). "Fascinating story of Obama family". Archived from the original (Archived from the Original) on 17 August 2009. Retrieved 28 June 2018.
  4. Walker, Tim (13 December 2011). "Barack Obama's stepmother, Kezia Obama, is granted British citizenship". The Daily Telegraph. Retrieved 28 June 2018.
  5. Patrick Barkham (2 February 2009). "Barack Obama: My stepson, the president". The Guardian. London, United Kingdom. Retrieved 17 August 2021.
  6. Dialog International (29 July 2008). "Auma Obama, Barack's German Connection". Dialoginternational.com. Retrieved 28 June 2018.
  7. Layne, Priscilla (1 December 2018). "All That Glitters Isn't GoldAuma Obama's Nightmare of Postunification Germany". Camera Obscura: Feminism, Culture, and Media Studies (in Turanci). 33 (3 (99)): 75–101. doi:10.1215/02705346-7142188. ISSN 0270-5346.