Tuwo
sanannen abinci a yammacin afrika
Tuwo abinci ne da aka fi sani Hausawa suke ci. Ana yin shi ne da mascara ko Shinkafa ko kuma alkama ko dawa da sauran wasu nau'uka na hatsi. Haka kuma, tuwo abinci ne da ake yin shi daga maiwa ko gero, sai a tuka shi da tafasasshen ruwan zafi. Ana cin shi ne da miya. Akwai miya kala daban-daban kamar: Miyar kuka da miyar kubewa da miyar taushe da dai sauransu.[1]
Hotuna
gyara sasheBibiliyo
gyara sashe- Miles, William F. S. (1994). Hausaland divided : colonialism and independence in Nigeria and Niger. Ithaca: Cornell University Press. ISBN 978-0-8014-7010-3. OCLC 624196914.
Manazrta
gyara sashe.
- ↑ Miles, William F. S. (1994). Hausaland divided : colonialism and independence in Nigeria and Niger.p.47