Abubakar Maimalari
Laftanar Kanar Abubakar Sadi Zakariya Maimalari ya kasance shugaban mulkin soja na jihar Jigawa daga watan Agustan 1998 zuwa 29 ga watan Mayun 1999 a lokacin mulkin riƙon ƙwarya na Janar Abdulsalami Abubakar, a lokacin da ya mika ragamar mulki ga zaɓaɓɓen gwamna Ibrahim Saminu Turaki.[1] Mahaifinsa shi ne Birgediya Zakariya Maimalari, babban hafsan soji,da aka kashe a watan Janairun 1966 wanda ya kai Janar Johnson Aguiyi-Ironsi kan karagar mulki.[2] Bayan komawar mulkin dimokuradiyya, a matsayinsa na tsohon shugaban mulkin soja, an buƙaci ya yi ritaya daga aikin soja.[3]
Abubakar Maimalari | |||
---|---|---|---|
ga Augusta, 1998 - Mayu 1999 ← Rasheed Shekoni - Ibrahim Saminu Turaki → | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nigerian States". WorldStatesmen. Archived from the original on 28 May 2010. Retrieved 2010-05-18.
- ↑ Rupert Kawka (2002). From Bulamari to Yerwa to metropolitan Maiduguri: interdisciplinary studies on the capital of Borno State, Nigeria. Köppe. p. 153. ISBN 3-89645-460-9.
- ↑ "OBASANJO HIRES & FIRES". NDM DEMOCRACY WATCH 1999/03. 1 July 1999. Retrieved 2010-05-06.