Amina Oyiza Bello, née Yakubu (an haife ta 2 ga watan Afrilun shekarar 1978) lauya ce, mai son taimakon jama'a, kuma matar farko ga Yahaya Bello, gwamnan jihar Kogi. Ita ce shugabar kamfanin Fairplus International, wacce ta kafa gidauniyar Hayat, 'yar kasuwa, kuma yar agaji.[1]

Amina Oyiza Bello
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kogi, 2 ga Afirilu, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Yahaya Bello
Karatu
Makaranta University of Leicester (en) Fassara
Jami'ar Obafemi Awolowo
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya, ɗan kasuwa da humanitarian (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Farkon rayuwa gyara sashe

Dangi gyara sashe

Ita ce ta biyu a cikin 'yan uwa takwas.

Karatu gyara sashe

Amina ta halarci jami’ar Obafemi Awolowo a Najeriya, inda ta karanci Shari’a. Kuma ta samu digirinta na LLB.

Manazarta gyara sashe

 

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-11-13. Retrieved 2021-05-31.