Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Isah muhammad! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 29 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply

Report

gyara sashe

@Dev ammar sannu da kokari, barka da wannan lokaci. Isah muhammad (talk) 13:25, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Barkanmu Juna, Nagode.Dev ammar (talk) 13:27, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Gyara

gyara sashe

Barka da aiki @Isah muhammad, Na bibiyi yadda kake rubuta maƙaloli lallai akwai kuskure sosai a kan yadda kake yin gyara a Hausa Wikipedia. Akwai bukatar ka duba Wannan shafin kafin ka ci gaba da yin gyara a Hausa Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 16:14, 1 Satumba 2024 (UTC)Reply