Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ustaxabunuhu! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 8 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

Gyara

gyara sashe

Barka da aiki @Ustaxabunuhu, naga yadda kake kirkirar makala a Hausa Wikipedia lallai akwai gyare-gyaren da baka yi. Baka bin ƙa'idodin kirkirar makala. Kafin ka cigaba da kirkirar makala akwai bukatar ka duba Wannan shafin. Cigaba da kirkirar makala kamar yadda kake yi haka zai sa na dakatar da kai daga yin duk wani gyara a Hausa Wikipedia. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:00, 1 Satumba 2023 (UTC)Reply

Gajerun Makaloli

gyara sashe

Barka da wannan lokaci @Ustaxabunuhu. Na ga kana ta ƙirƙirar makaloli hakan yayi sai dai ina jawo hankalin da mu daina kirkiro GAJERUN MAKALOLI musamman waɗanda basu cancanta ba. Ya kamata ka ƙware akan gyara/editing na makaloli kafin ka fara kirkiro wa ko kasan ka'idojin kirkiro makala kafin fara kirkiran duk wata makala. Idan kana bukatar yin wani abu ko sanin yadda za ka san duk wani abu daga wannan wuri kofa a buɗe ta ke, yi tambayar ka zuwa ga Ni ko wani editan. BnHamid (talk) 04:58, 12 Mayu 2024 (UTC)Reply