Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Elsanbashh! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 8 ga Maris, 2023 (UTC)Reply

A rika fassara Makala gaba-daya

gyara sashe

Barka @Elsanbashh kana fara fassara makala iya Section daya sai ka barta !. Dafatan idan ka dauko makala zaka fassara, ka riƙa fassara makalar gaba-ɗaya kafin ka koma fassara wata kuma. BnHamid (talk) 09:43, 21 Disamba 2024 (UTC)Reply

Zan rika yin hakan. Nagode. Elsanbashh (talk) 12:58, 22 Disamba 2024 (UTC)Reply