Barka da zuwa!

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Halima Waziri! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~Gwanki(Yi Min Magana) 20:42, 20 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Yadda ake saka databox

gyara sashe

Assalam,

Sannu da kokari, naga gyaran da kika yi a wannan shafin Tashar Wutar Lantarki ta Zamfara wajen sanya databox, amma ana sanya shi ne a can samar article.


Mu huta lafiya Patroller>> 13:20, 23 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Nagode. Halima Waziri (talk) 19:59, 3 Oktoba 2024 (UTC)Reply

Gyara Fassara

gyara sashe

Barka da aiki @Halima Waziri, na bibiyi yadda kike gyara kuma na fuskanci akwai kurakurai sosai. Lallai ki inganta fassara ta yadda za ta karanta ba da matsala a sababbin Maƙaloli da za ki kirkira a nan gaba. Idan akwai wani abu da baki gane ba za kibiya tuntuba ta a shafi na na tattaunawa. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 12:43, 28 Oktoba 2024 (UTC)Reply

Barkan mu dai. Nagode da gyera. Amma kurakuran da ka gani ta wani ban gare ne yadda zansan inda zan gyera, sannan kuma babban matsala ta a fassara ita ce sai inyi fassara inyi gyeregyere na amma yaki wallafuwa. Inada waɗan da nake kanyi sunkai ashirin amma na kasa wallafa su kuma duk wani gyera a iya Dan iya wata dq sanina nayi. Da kuma Wikiquote inason bada gudunmawata amma ban fahimce shi sosai ba. In akwai taimakon da zaka mun akan matsalolin nan nawa zanji dadi sosai. Nagode. Halima Waziri (talk) 16:44, 28 Oktoba 2024 (UTC)Reply