Dev ammar
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Dev ammar! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:02, 29 ga Janairu, 2023 (UTC)
Bayanin Hoto
gyara sasheBarka da aiki @Dev ammar, naga kokarin ka wajen saka hotuna a maƙala. Kana kokari wajen jera hotuna a tsarin Gallery amma ina so na ja hankalin ka kan saka gamsasshen bayanin Hoto. Yawancin bakuna da kake sakawa babu wani bayani na hoton, akwai bukatar saka bayanin Hoto. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 13:29, 1 ga Augusta, 2023 (UTC)
- Nagode @Gwanki In Sha Allah, zan duba na gyarasu. Dev ammar (talk) 10:54, 25 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Murnan cin gasa
gyara sashe@Dev ammar..inason yin amfani da wannan damar domin yimaka murnar lashe gasar WPWP da kayi a mataki da biyar, fatan alkhaeri. Saifullahi AS (talk) 11:16, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)
- Ina Godiya oga @Saifullahi AS Dev ammar (talk) 10:55, 25 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- @Dev ammar..Na lura aiki yana kyau..Ina @Legendry3920...ya kwanta Saifullahi AS (talk) 08:25, 26 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- @Saifullahi AS Gaskiya nima na gani amman zan masa magana In sha Allah.. Dev ammar (talk) 05:31, 27 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- @Dev ammar..Na lura aiki yana kyau..Ina @Legendry3920...ya kwanta Saifullahi AS (talk) 08:25, 26 ga Faburairu, 2024 (UTC)
NEW
gyara sashehttps://en.wikipedia.org/wiki/Category:African_people_stubs BnHamid (talk) 13:07, 29 Satumba 2024 (UTC)